Gesponsert
ni musulmine Ina alfahri dakasancewa ta haka
Alhamdulillahi
Alhamdulillahi
-
4 Beiträge
-
3 Fotos
-
0 Videos
-
business als mainmarket gombe
-
Lebt in gombe
-
Von Gombe
-
Von 2005-2006 economic als government day senior secondary SchoolKlasse von 3
-
Male
-
Single
-
10/12/1997
-
Follower 11 Menschen
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Deutsch
Neueste Updates
-
TVET MUHIMMIN SAKO
Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025.
Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu.
Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka.
Lura: Training zai kasance sau uku a sati.
Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details.
Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama.
ALLAH YASA MUDACETVET MUHIMMIN SAKO Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025. Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu. Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka. Lura: Training zai kasance sau uku a sati. Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details. Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama. ALLAH YASA MUDACE0 Kommentare 0 Geteilt 951 Ansichten
3
Bitte loggen Sie sich ein, um liken, teilen und zu kommentieren! -
0 Kommentare 0 Geteilt 555 Ansichten
-
-
0 Kommentare 0 Geteilt 569 Ansichten
Mehr Storys
Gesponsert