Patrocinado
ni musulmine Ina alfahri dakasancewa ta haka
Alhamdulillahi
Alhamdulillahi
-
4 Publicações
-
3 fotos
-
0 Vídeos
-
business em mainmarket gombe
-
Mora em gombe
-
De Gombe
-
Estudou economic em government day senior secondary SchoolClass of 3
-
Male
-
Solteiro
-
10/12/1997
-
Seguido por 11 pessoas
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Portuguese (Brazil)
Atualizações recentes
-
TVET MUHIMMIN SAKO
Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025.
Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu.
Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka.
Lura: Training zai kasance sau uku a sati.
Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details.
Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama.
ALLAH YASA MUDACETVET MUHIMMIN SAKO Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025. Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu. Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka. Lura: Training zai kasance sau uku a sati. Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details. Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama. ALLAH YASA MUDACE0 Comentários 0 Compartilhamentos 932 Visualizações
3
Faça o login para curtir, compartilhar e comentar! -
0 Comentários 0 Compartilhamentos 546 Visualizações
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 545 Visualizações
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 560 Visualizações
Mais stories
Patrocinado