Sponsorluk
ni musulmine Ina alfahri dakasancewa ta haka
Alhamdulillahi
Alhamdulillahi
-
4 Yazı
-
3 Fotoğraflar
-
0 Videolar
-
business saat mainmarket gombe
-
Hayatımızda gombe
-
Kimden Gombe
-
Okudu economic saat government day senior secondary SchoolClass of 3
-
Male
-
Single
-
10/12/1997
-
Ardından: 11 people
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Turkish
Son Güncellemeler
-
TVET MUHIMMIN SAKO
Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025.
Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu.
Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka.
Lura: Training zai kasance sau uku a sati.
Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details.
Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama.
ALLAH YASA MUDACETVET MUHIMMIN SAKO Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025. Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu. Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka. Lura: Training zai kasance sau uku a sati. Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details. Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama. ALLAH YASA MUDACE0 Yorumlar 0 hisse senetleri 938 Views
3
Please log in to like, share and comment! -
0 Yorumlar 0 hisse senetleri 549 Views
-
-
0 Yorumlar 0 hisse senetleri 563 Views
Daha Hikayeler
Sponsorluk