Atualize para o Pro

Muhammed Abubakar

  • TVET MUHIMMIN SAKO

    Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025.

    Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu.
    Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka.

    Lura: Training zai kasance sau uku a sati.
    Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details.


    Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama.


    ALLAH YASA MUDACE
    TVET MUHIMMIN SAKO Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025. Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu. Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka. Lura: Training zai kasance sau uku a sati. Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details. Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama. ALLAH YASA MUDACE
    Like
    Love
    3
    ·462 Visualizações
  • ·348 Visualizações
  • ·342 Visualizações
  • ·345 Visualizações
Mais Stories