Sponsored
ni musulmine Ina alfahri dakasancewa ta haka
Alhamdulillahi
Alhamdulillahi
-
4 Posts
-
3 Photos
-
0 Videos
-
business at mainmarket gombe
-
Lives in gombe
-
From Gombe
-
Studied economic at government day senior secondary SchoolClass of 3
-
Male
-
Single
-
10/12/1997
-
Followed by 11 people
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
English
Recent Updates
-
TVET MUHIMMIN SAKO
Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025.
Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu.
Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka.
Lura: Training zai kasance sau uku a sati.
Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details.
Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama.
ALLAH YASA MUDACETVET MUHIMMIN SAKO Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025. Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu. Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka. Lura: Training zai kasance sau uku a sati. Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details. Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama. ALLAH YASA MUDACE0 Comments 0 Shares 936 Views
3
Please log in to like, share and comment! -
-
-
More Stories
Sponsored