إعلان مُمول
ni musulmine Ina alfahri dakasancewa ta haka
Alhamdulillahi
Alhamdulillahi
-
4 المنشورات
-
3 الصور
-
0 الفيديوهات
-
business لدى mainmarket gombe
-
يعيش في gombe
-
من Gombe
-
درس economic لدى government day senior secondary Schoolفئة من 3
-
Male
-
أعزب
-
10/12/1997
-
متابَع بواسطة 11 أشخاص
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Arabic
التحديثات الأخيرة
-
TVET MUHIMMIN SAKO
Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025.
Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu.
Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka.
Lura: Training zai kasance sau uku a sati.
Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details.
Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama.
ALLAH YASA MUDACETVET MUHIMMIN SAKO Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025. Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu. Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka. Lura: Training zai kasance sau uku a sati. Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details. Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama. ALLAH YASA MUDACE0 التعليقات 0 المشاركات 935 مشاهدة
3
الرجاء تسجيل الدخول , للأعجاب والمشاركة والتعليق على هذا! -
-
-
المزيد من المنشورات
إعلان مُمول